Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon Yaro dake cewa idan mahaifiyarsa ta Ràsù akan Bidi’a ba zai mata addu’a ba ko gawarta ba zai raka ba da ya jawo cece-kuce

Matashin yaro ya dauki hankula bayan da yace idan mahaifiyarsa ta rasu akan Bidi’a ba zai mata addu’a ba ko gawarta ba zai raka ba.

Da yawa sun yi sharhi akan kalaman matashin inda suka ce ya dauko hanyar nuna tsauri a addini wadda akan irin tace kungiyoyi irin su Bòkò Hàràm suka ginu.

@danyahya03

Bayan zabawa ya’yan ka Uwa tagari babban gatan da zaka yi masu shine kada ka sake ka saka su makarantun izala Duk sharrin da suka kwaso ta kanka zasu

♬ original sound – Danyahya
Karanta Wannan  Dangote ya bayyana jihohin da zai fara kai dakon man fetur kyauta da motocin tankokinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *