
Matashi Umar Khalid da ya fito ya bayyana soyayyarsa ga matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ya jaddada soyayyar tasa.
Yace yana son ya auri A’isha Buhari da gaske kuma in Allah ya yadda zata amince inda yace sai ya ga yanda ‘yan Bakin ciki zasu yi.