November 30, 2025 by Bashir Ahmed Sabbin Hotunan Sheikh Abduljabbar A Gidan Yarin Kuje Dake Abuja Karanta Wannan Kalli Bidiyo Yadda Sallah ta kama su Sheikh Ahmed Guruntum da Farfesa Isa Yelwa a cikin jirgin sama, a hanyarsu ta gabatar da Da'awa kuma suka yi sallar yayin da suke zaune a kujerar jirgin