Thursday, January 2
Shadow

Kalli bidiyo: ‘Yanda aka kama matashi dan Najeriya yanawa namiji dan uwansa Fyaaddee

Bidiyo ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani da aka bayyana a matsayin dalibin jami’ar FUOYE dake jihar Ekiti ya yiwa dalibi dan uwansa fyade.

Tuni dai ‘Yansanda suka tasa keyarsa zuwa ofishinsu.

Lamarin dai ya jawo Allah wadai da neman tsari

Karanta Wannan  Kalli Hoton mutumin da ya sa-yar da 'ya'yan cikinsa har guda 6 a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *