
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya bayyana cewa, ba zai taba yin sulhu da tsageran daji ba.
Yace zasu tsaya tsayin daka dan tabbatar sun kwatarwa wadanda ayyukan tsageran daji suka saka a halin matsin rayuwa.
Hakan na zuwa ne bayan da a baya, Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya zargi Gwamnatin jihar Kadunan da biyan tsageran dajin Naira Biliyan 1.