Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Baba Lami ta fim din Garwashi da Manyan Mata ta yi aure

Rahotanni sun bayyana cewa, Baba Lami ta fim din Garwashi da manyan mata ta yi aure.

An ga Bidiyon bikin nata yawo a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa ke Mata fatan Alheri.

Da yawa na tambayar yanzu yaya zasu yi da fina-finan da take yi?

Karanta Wannan  Nafisa data lashe gasar Turanci ta Duniya ta cancanci kyautar Dala 100,000 da gida da lambar OON>> Inji Farfesa Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *