Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon masu wanke bandakin mata na jami’ar BUK, Kano, sun ce mata daliban makarantar kazamai ne, kàshì da fìtsàrì suke a ko ina suka samu, Jynìn Hàìlà kuwa ba’a magana

Masu sharar ban daki na bangaren mata na jami’ar Bayero dake Kano sun koka da kazantar dalibai matan.

Sun bayyana cewa dalibai matan kazamai ne, idan suka shiga bandaki ko ina suka samu kashi suke.

Sun ce jinin Haila kuwa ba’a magana.

Sun bayyana hakane a hirar da aka yi dasu.

https://twitter.com/bapphah/status/1995844270452838827?t=B1Z9vIyuxJruYRjQhXvN2Q&s=19
Karanta Wannan  Kalli Sabon Bidiyon sojan ruwa, AM Yerima da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *