
Matar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, A’isha ta bayyana cewa, bata taba ganin mutum irinsa ba.
Tace gidajensa baya badasu hay, Kyauta yake baiwa mutane su zauna.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda take bayyana halaye na gari na Sheikh Dahiru Usman Bauchi.