Thursday, November 26
Shadow

An zakulo Tsohon Bidiyon karamin Ministan, Bello Matawalle inda yake cewa ba duka Fulanine Tshàgyèràn Dhàjì ba

An zakulo Wani tsohon Bidiyon karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle inda yake cewa ba duka Fulanine ‘yan Bindiga ba.

Bidiyon dai an daukeshi ne tun lokacin yana gwamnan jihar Zamfara inda aka ji yana cewa ‘yan sa kai suna matsawa Fulani.

Yace har sai da ta kai ga ya Haramta ayyukan ‘yan sa kai a jiharsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sanata Abdul Ningi ya zama sanata daya Tilo da yace bai yadda a baiwa Gwamnatin Tinubu damar ciwo bashin Dala Biliyan $21 saboda akwai rufa-rufa a lamarin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *