Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wata Gawa da aka dauke ta a motoci har 3 duka motocin na lalacewa, mota ta 4 da aka dauki gawar ta kama da whùtà

Wannan Bidiyon wata gawace ds rahotanni suka ce an dauke ta a motoci 3 duka motocin na lalacewa, a mota ta 4 da aka dauketa sai motar ta kama da wuta.

An dai bayyana cewa gawar bata musulmi bace.

Karanta Wannan  Gwamnatin Shugaban kasa, Donald Trump zata kulle gidan yada labarai na VOA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *