Friday, December 5
Shadow

Ji Ainahin dalilin da yasa kasar Amurka ta bukaci Gwamnatin Tinubu ta sauke Muhammad Badaru daga Ministan tsaro

“Ƙãsar Amurķa ce ta biɲciķa bayanan tsohon ministan tsaro Badaru Abubakar ta gano cewa ba shi da wata gøgēwa kan harkokin tsarø ta umarci fadar shugaban Najeriya a cire shi daga ministan tsaro, wannan, shi ne dalilin murabus ɗinsa”.

Kamar yadda Dokin Karfe TV taji tsohon ɗan majalissar tarayya daga Jihar Jigawa, Onarabul Sani Muhammad Zorro, cikin tattaunawarsa da manema labarai.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Bidiyo: Naji wani yana ta rantsuwa wai Buhari yana Aljannah, To In Aljannar ta Gidanku ce sai ka bashi>>Inji 'Yar Shi'a Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *