Friday, December 5
Shadow

Hotuna daga wajan rantsar da sabon Ministan tsaron, janar Christopher Musa

A yaune shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan tsaron Najeriya

Wajan rantsuwar ya samu halartar manyan jami’an Gwamnati da suka hada da shugaban kasar da kansa, sai kakakin majalisar Dattijai, sai me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro da sauransu

Karanta Wannan  Ya'yan Aliko Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *