Friday, December 5
Shadow

Kwanannan cikin gaggawa zaku ga sakamako me kyau>>Sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya bayar da tabbaci

Sabon Ministan tsaro Janar Christopher Musa ya bayar da tabbacin cewa kwanannan cikin gaggawa za’a ga sakamako me kyau.

Ya bayyana hakane a ganawa da manema labarai a Abuja bayan rantsar dashi a matsayin Ministan tsaro.

Yace zai hada kai da dukkan wadanda suka kamata dan tabbatar da an samar da tsaro a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo, Kwana daya da komawar El-Rufai Jam'iyyar SDP, an ga su sanata Akpabio da Barau na ganawa da shuwagabannin Jam'iyyar inda hakan yasa wasu ke ganin Gwamnatin Tinubu ta dasa munafukai a cikin Jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *