
Matar Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ta sha yabo sosai kan yanda ta durkusa har kasa ta gaishe da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Lamarin ya farune a yayin da aka rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan tsaron a fadar shugaban kasa