Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai Mahaifiyarsa Masallacin da ya gina

Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya kai mahaifiyarsa sabon katafaren masallacin da ya gina a mahaifarsa dake Kahutu Jihar Katsina.

A yau Juma’a ne dai Rarara zai bude wannan masallaci.

Karanta Wannan  Ta Ràšù A Dayar Motar Da Su Adam A. Zango Suka Yì Hadarì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *