Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda jami’in tsaron Civil Defence ke tonawa wani na hannun daman Gwamna Asiri cewa shine ke daukar nauyin Tshàgyèràn dake hana mutane zàmàn Lafiya

Wannan wani jami’in Hukumar Civil Defence ne a jihar Imo da ya bayyana wani me suna, Chinasa Nwaneri da cewa shine ke daukar nauyin Tshàgyèràn dake aikata ayyukan Ashsha na hare-hare a jihar.

Chinasa Nwaneri daya ne daga cikin masu taimakawa gwamnan jihar Imo na musamman akan ayyukansa.

Wannan zargi dai yayi nauyi inda mutane ke cewa ya kamata a bincikeshi.

Karanta Wannan  Ɗan Majalisar Taraiya na Fagge, MB Shehu ya saya wa mabuƙacin tsoho injin facin da ya roƙa a wani faifen bidiyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *