Saturday, December 6
Shadow

Gfresh ya karo wulaqanci: Kalli Bidiyon yanda ya Sùmbàcì Amaryarsa da aka Daura musu aure jiya

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin kenan a wannan Bidiyon inda ya sumbaci Amaryarsa, Maryam da aka daura musu aure jiya.

A jiya ne dai aka daura auren a garin Gombe kamar yanda Hutudole ya kawo muku.

Abokinsa Aminu J. Town da sauransu ne suka shige gaba-gaba wajan wannan bikin.

@ib.exclusive

Ku chigaba da bibiyar tasharmu @AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬 @Ibrahim MJ @GFRESH ALAMeen back up account @Tumbagwaska ♥️🫂 @A.A.Bash @Faty_Abubakar @KABO~BAUCHI

♬ original sound – IB Exclusive
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Katafaren gidan da Tauraruwar Kannywood, Momee Gombe ta saya a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *