Saturday, December 6
Shadow

Da Duminsa: Qasar Amurka ta fara kawo màkàmàn da zata yi amfani dasu a Najeriya wajan kai Khàrè-Khàrè

Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Amurka ta fara kawo makamai da zata yi amfani dasu wajan hare-haren da zata kai kan kungiyoyin ‘yan tà’àddà a Najeriya.

Masani kan harkar tsaro, Brant Philip ne ya bayyana haka inda yaje jiragen yaki dauke da makaman sun rika sauka a sansanin da Amurkar ta kafa a kasar Ghana wanda daga canne zata rika kawo harin.

Yace Amurkar ta shafe sati 2 kullun tana aiko jirgi mara matuki dan tattara bayanan sirri akan kungiyoyin na ÌŚWÀP da Bòkò Hàràm da sauransu.

Karanta Wannan  Matashi ya sha duka, yana fuskantar barazanar kkisa saboda yana yawan kunna wakokin Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *