Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon dan majalisa daga jihar Katsina, Honorable Abubakar Yahaya yana shan Yabo saboda canja tayar motarsa da kansa bayan da yayi faci

Wannan Bidiyon dan majalisa daga jihar Katsina ne watau, Honorable Abubakar Yahaya wanda aka ga yana chanja tayar motarsa da kansa bayan da ta yi fachi.

Da yawa sun yaba da rashin girman kansa.

Karanta Wannan  A yayin da Kungiyar Dattawan Yarbawa ta Afenifere take kiran a tsige Shugaba Tinubu saboda bai tsinanawa 'yan Najeriya komai ba, Kungiyar Matasan Yarbawan sun ce basu yadda a tsige shugaban ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *