Wannan Bidiyon wani sojan ruwa ne da ya kama wani mutum dake amfani da hoto me dauke da rubutun Navy a motarsa.
Me motar yace dan uwansa dansanda ne kuma shi ya siya masa motar.