Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani dan Najeriya ya koma Kango da zama bayan da kudadensa da ya zuba a harkar Forex suka lalace

Wannan wani dan Najeriya ne da ya koma Kango da zama bayan da kudaden da ya zuba a harkar Forex suka lalace.

An ga Bidiyon yanda dakin da yake ciki ruwa ya maye shi.

Da yawa sun tausayawa yanayin da yake ciki.

Rahotanni sun ce kudaden da ya tafka Asara sun ka Naira Miliyan 20 a harkar Forex din.

Karanta Wannan  A yayin da ake ymta yada cewa an garzaya da Ganduje Landan Magashiyan, Dansa ya fito yayi bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *