Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Zamu zo da sabon Abu, Sallat Juma’a karfe 9>>Inji Dr. Jamilu

Magajin Dr. Idris, Dr. Jamilu ya bayyana cewa, zasu zo da sabon abu da ba’a saba dashi ba watau yin Sallar Juma’a karfe 9

Ya bayyana cewa basu gayyaci kowa ba amma su zasu yi.

Karanta Wannan  An yankewa malamin jami'a hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da yiwa dalibarsa Fyàdè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *