Saturday, December 13
Shadow

Ba gayyar sodi tasa na aika sojoji kasar Benin Republic ba, rokona suka yi>>Fadar Shugaba Tinubu

Fadar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa, ba haka kawai gayyar sodi tasa shugaban kasar ya aika da sojoji kasar Benin Republic ba.

Yace kasar ta Benin Republic ce ta bukaci hakan.

Ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Bayo Onanuga.

Hakan na zuwane jim kadan bayan da shugaban ya aikawa majalisar Dattijai bukatar aikawa da sojoji kasar Benin Republic inda kuma suka amince.

Karanta Wannan  Atiku Abubakar yayi magana kan rade-radin da ake cewa, ya baiwa Soja, AM. Yerima dankareriyar motar Alfarma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *