Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Rev. Ezekiel Dachomo ya dauki hankula bayan da ya shiga kogon dutse yace ya shiga Halwa ne yana ganawa da Yesu

Malamin Kirista, Rev. Ezekiel Dachomo ya dauki hankula bayan da aka hangoshi a cikin wani kogo inda yace ya je yin halwane dan ganawa da Yesu.

Ya wallafa Bidiyon sa a cikin kogon inda akai ta muhawara akai.

Karanta Wannan  Asusun kuɗaɗen waje na Nijeriya ya ƙaru a karo na farko tun 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *