Monday, September 21
Shadow

Shugaba Tinubu Bai Sauke Ministocin Tsaron Nijeriya Ba – In ji Fadar Shugaban Ƙasa

Shugaba Tinubu Bai Sauke Ministocin Tsaron Nijeriya Ba – In ji Fadar Shugaban Ƙasa

Mai magana da yawun shugaban kasar Bayo Onanuga ya ce masu yada irin wannan labarin na bogi, masu laifi ne da ya kamata a hukunta su ba tare da bata lokaci ba

Wata kafar yada labarai ta zamani Phoenix browser ce dai ta fitar da labarin inda ta ce Shugaba Tinubu ya sallami minsitocin tsaro da kuma ministan lantarki

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zaku ga wani Bidiyon na yawo ina tallar APC, tsohon Bidiyon ne a yanzu na bar jam'iyyar, babu wanda zai so a dangantashi da APC a yanzu>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, KB International

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *