Tuesday, December 16
Shadow

Ko a Mafarki ban taba Tunin za’a janye min ‘yansandan dake bani tsaro ba>>Sanata Ningi

Sanata Ahmad Ningi ya bayyana cewa, Bai taba Tunanin cewa wata rana za’a wayi gari a janyewa Sanatoci jami’an tsaron ‘yansanda dake basu kariya ba.

Yace abin takaici shine ga mawaka, ‘ya’yan ‘yan siyasa, da sauran wadanda basu kamata ba har yanzu ‘yansanda na take musu baya.

Yace indai an janye musu masu take musu baya, to kamata yayi suma Gwamnoni da Ministoci da shugaban kasa duk a janye musu masu take musu baya.

Karanta Wannan  Bayan da aka yi jana'izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba'a ganshi a wajan Jana'izar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *