Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Ta zargi wani da suka hadu a motar Bass da shàfà mata jìkì

Wannan wata matashiyace data zargi wani mutum da shafa mata jiki a motar bass da suka hadu.

Tace babban abin takaici shine mutane na gani sun kasa cewa komai saidai su bata hakuri.

Karanta Wannan  Addu'o'in mu ne yasa darajar Naira bata fadi aka rika sayar da dala daya akan Naira dubu 10,000 ba>>Inji Pasto Adebayo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *