Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu Qur’ani ya gaya mana sunansa fiye da sau 50, Dan haka nace Kiristoci su bude baibul su nunamin guri daya da baibul yace sunana Baibul, ni kuma na yi Alkawarin zan koma Kirista>> Inji Wannan malamin

Wani malami ya kalubalanci Kiristoci da cewa idan suka nuna masa inda Baibul yace sunansa Baibul ko da guri daya ne yayi alkawarin zai koma Kirista.

Yace Qur’ani ya gaya mana sunansa fiye da sau 50 dan haka yana son suma Kiristoci su nuna mana inda Baibul yace sunansa Baibul.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar Kannywood, Fatima Hussain Cikin kuka tare Alhinin abinda akawa daliban makarantar mata ta jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *