Saturday, December 13
Shadow

Matashi da ka kama ake aiki tare da Tshàgyèràn Dhàjì yace wai Tsohon Gwamnan Sokoto, Dr. Dahatu Bafarawa kawunsa na ne a gidansa ya taso

Wani matashi me suna Musa Muhammad Kamarawa da aka kama yana aiki da ‘yan Bindiga yace tsohon Gwamnan jihar Sokoto, Dr. Dalhatu Bafarawa Kawunsane.

Yace kuma yasan yana da alaqa da ‘yan Bindigar.

Ya bayar da labarin yanda yake hada kai da Tshàgyèràn Dhàjì ya basu bayanai su kaiwa mutane hare-hare.

Karanta Wannan  Mun Samu Labarin Su El-Rufai Na Bada Tukwicin Naira Milyan Biyar Ga Duk Wanda Ya Koma Jam'iyyar SDP A Kaduna, Inji Sa'adatu Dogon Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *