An ga Hamisu Breaker yana karbar akwatin Kudi da mutanen Shafa Wali suka bashi.
A baya dai an ga wani Bidiyo inda Shafa Wali ta bayyana kyatukan kudi da suka haura Naira Miliyan 7 da abokanta suka baiwa Hamisu Breaker.