Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Lokacin da na je zan gina Kamfanina, Akwai gidajen màtsàfà masu bautar gumaka guda 19 a wajan, Kuma saboda tsoronsu da ake, babu wanda ke iya zuwa wajan da suke

Attajirin Dan kasuwa, Aliko Dangote yace a lokacin da ya je zai gina matatar mansa, akwai gidajen Bokaye masu bautar gumaka guda 19 a wajan.

Yace kowa tsoronsu yake babu wanda ke iya zuwa wajan.

Yace Sarkin Yarbawa, Oni of Ife ne ya je wajan ya ce a rushe gidajen Bokayen.

Dangote yace ba dan haka ba da ba zasu samu damar gina kamfanin nasu ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda kananan yaran da Gwamnatin Tinubu ta kama saboda sun yi zanga-zangar yunwa ta barsu da yunwa suke rububin biskit a cikin kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *