Monday, April 6
Shadow

An naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

An naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa.

Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya naɗa Fitaccen mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a yau Asabar, a masarautar Daura.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamna Zulum yayi magana kan Rahoton komawarsa jam'iyyar Adawa ta ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *