Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon Abin Mamaki, An zargi cewa an saka Fitilun bikin Kirsimeti a wani Masallaci dake kudancin Najeriya

Wani daga kudancin Najeriya yayi zargin cewa, an saka fitilun bikin Kirsimeti a masallaci.

Yayi Bidiyon masallacin inda ya wallafa a shafinsa.

Saidai da yawa sun ce basu yadda inda wasu ke cewa dama saidai a kudancin Najeriyar ne hakan zai iya faruwa.

Karanta Wannan  Bana cikin masu daukar nauyin tà'àddàncy a Najeriya>>Abubakar Malami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *