Tuesday, February 3
Shadow

Sarkin Wakar Daura ne aka baiwa Rarara ba Sarkin wakar kasar Hausa ba>>Inji Babban Yaron Naziru Sarkin Waka, Abba C Sale

Babban yaron Naziru Ahmad Sarkin Waka, Abba C Sale ya bayyana cewa, Sarautar Sarkin Wakar kasar Hausa da aka baiwa Rarara ba ta inganta ba.

Yace sarkin Daura ne ya bayar da Sarautar dan haka a Kano su ba zasu kira Rarara da Sarkin Wakar Kasar Hausa ba.

Yace Sarkij wakar Daura da Katsina ne Rarara.

Hakan na zuwane jim kadan bayan da Me Martaba sarkin Daura, Umar Farouk Umar ya nada Rarara a matsayin sarkin Wakar kasar Hausa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya fasa karawa Dogarinsa girma zuwa Brigadier General bayan da wasu tsaffin sojoji suka shiga maganar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *