Friday, January 23
Shadow

Kai Talaka Da Kake Ta Tada Jijiyar Wuya Kan Ŕìķìçìn Masarautar Kano, Ina Kake A Cikin Wannan Hoton?

Kai Talaka Da Kake Ta Tada Jijiyar Wuya Kan Ŕìķìçìn Masarautar Kano, Ina Kake A Cikin Wannan Hoton?

A cikin hoton; Akwai Dan Sarki Sunusi.
Akwai Dan Sarki Aminu.
Akwai Dan Sarki Nasiru.
Akwai Dan gidan Ciroma.
Akwai Dan gidan Falaki.

Kai talaka da kake tada jijiyar wuya da zagi da cin mutuncin juna akan masarautar Kano, don Allah ina kake a cikin wannan hoton?

Daga Comr Abba Sani Pantami

Karanta Wannan  Bamu da Banbanci da shuwagabannin mu: Kalli yanda mutane ke sace naman shanu bayan da motar dake dauke da su ta samu matsala a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *