Thursday, April 9
Shadow

Satar da aka tafka min a matata mai na dan a Durkusar dani kai ta Dala Miliyan $82>>Inji Dangote

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, Satar da ak tafka masa a matatr mansa da a Durkusar dashi ta kai ta dala Miliyan $82.

Yace yanzu haka suna shirin shiga kotu da wasu.

Ya bayyana hakane yayin wata ganawa ta musamman da manema labarai.

Karanta Wannan  Munin Tattalin arzikin Najeriya a yanzu yafi na lokacin da aka baiwa Najeriya 'yanci a shekarar 1960>>Inji Shugaba Bankin Afrika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *