Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Besty ya dauki hankula yayin da aka ganshi yana gyarawa Amarya rigarta a ranar Daurin aure

Wannan wani abokin Amarya ne da aka fi kira da Besty wanda aka ganshi yana gyarawa amaryar rigar data saka a ranar aurenta.

Lamarin ya dauki hankula domin kuwa har a gaban Angonta ya rika yi mata wannan gyara.

Karanta Wannan  ''Yan Bìndìgà sun kashe daliba Maryam da suka sace a jami'ar jihar Zamfara duk da karbar kudin Fansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *