Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu zai nada Ali Nuhu Minista>>Inji Saheer Abdul

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai nada Ali Nuhu Minista.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta.

Saidai da alama ya fadi wannan maganane cikin Raha inda a karshe yake cewa, amma sai Ali Nuhun yayi sadaka da garin Danwake.

@mr_saheeer

ALLAH yasa mudace Amin😊 #saheer #atashi #madina #makkah @alinuhuofficial

♬ AlaQa – Abdul D One
Karanta Wannan  Daga gobe Matatar Man Dangote zata daina sayar da man fetur da Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *