Saturday, June 27
Shadow

‘Yan Kano Baku da Ankali, Wancan da kuka kama ya shiga masallaci a Hotoro, kamata yayi ku mikashi wajan hukuma>>Inji Wannan mutumin

Wani mutum da ya bayyana ya soki kanawa saboda Qàshè wanda ake zargi da cire Makogoron Ladani a Hotoro.

Yace da aka kamashi ba kasheshi ya kamata a yi ba, kamata yayi a mikashi hannun hukuma ta yi bincike.

Yace ta hanakane za’a gano duk masu alaka dashi amma yanzu gashi an kasheshi an koma ana ta zargin wai waye ya aikosshi.

Yace shi yanzu duka shi da ladanin yakewa addu’a.

Karanta Wannan  Bidiyo: Dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da cewa 'yan sandan Najeriya sun tareshi suna neman ya basu cin hanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *