Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai yanda wannan matashiyar tace ta yi nadama matuka da barin gidansu ta shiga Bariki

Wannan matashiyar ta bayyana tana kuka tana nadamar barin gidansu ta shiga Bariki.

Tace dama ace rayuwar baya tana dawowa.

Ta yiwa kanta Addu’ar shiriya.

Karanta Wannan  Ji bayani dalla-dalla: Shugaba Tinubu ne yacewa Ganduje ya sauka daga shugabancin APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *