Friday, December 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un, Abinda ya faru a masallacin Hotoro Kano, ya sake faruwa a Arewa

A yayin da ake tsaka da alhinin abinda ya faru a Masallacin dake Hotoro Kano inda wani yawa Ladani yankan Rago ya ciro Makogoronsa.

A jihar Bauchi kuma wani gidane aka kama ma matsafa dake daukar ‘yan mata suna zuwa suna tsafi dasu.

Saidai dubunsu ya cika.

@usmaniyya61

wannan labarin yana da matukar muhimmanci Please follow my account #africa #viral #foryou #usamaniyya #nigeria

♬ original sound – USMANIYYA

Hakanan a Kanon dai a shekar Mai Daki an samu wasu marasa Imani sun shiga har gida suka qàshè wata mata da danta, sannan suka Qònà Gawarsu.

Sai a Legas kuma da Wani Uba ya Hallaqa dansa har lahira wanda shima dan Arewa ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ake ta rokon matashi ya ci abinci yaki ci saboda Budurwarsa ta yi aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *