Saturday, June 27
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Dan majalisa a jihar Zamfara ya sha da kyar a hannun fusatattun matasa

Fusatattun matasa sun jiwa wani dan majalisa a jihar Zamfara ta hanyar yi masa ature.

An ga jami’an ‘yansandan dake tare dashi sun so kwatarsa amma abu ya faskara hadda wani daya Balla masa MhĂ ry.

Karanta Wannan  Sanata Orji Uzor Kalu na neman a mayar da mulki shekara 6 wa'adi daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *