Thursday, December 18
Shadow

Kalli Hotunan Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar da sojojin Najeriya 11 da kasar Burkina Faso ta tsare inda ya tabbatar da an sakesu

Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ya tabbatar da sakin Sojojin Najeriya 11 da kasar Burkina Faso ta kama.

An ganshi da sojojin inda suka dauki hotuna tare.

Ya bayyana cewa, Najeriya tafi baiwa sulhu Muhimmanci a wajan warware matsaloli a yankin Afrika ta yamma.

Sannan kuma yafe sun tattauna karfafa alaka me kyau tsakanin Najeriya da kasar Burkina Faso.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ina Alfaharin cewa yanzu makiyan mu sun gane mune gatan Musulunci a Duniya>>Inji 'Yar Shi'a, Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *