Thursday, December 18
Shadow

Hadisi ya tabbatar da cewa, Ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) akan masu aikata manyan zunubaine, shiyasa nace ina son in shiga Aljannah ba da ceton Annabi ba>>Dr. Hussain Kano

Dr. Hussain Kano wanda ya jawo cece-kuce bayan daya roki Allah yasa kada ya kai matsayin da sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a ceceshi kamin ya shiga Aljannah, yayi karin Haske.

Yace akwai ingantaccen Hadisi da yace Ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) akan masu aikata manyan zunubaine.

Yace dalilinsa kenan na fadar haka kuma su baffa Hotoro da suka masa raddi sun san da Hadisin, dan haka yace bai yafe raddin da suka masa ba kuma sai sun gani kamin su Mutu.

Karanta Wannan  Gwamnati ta fara yiwa 'yan ADC tayin Mukamai dan su yi watsi da jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *