Friday, December 19
Shadow

Abduljabbar Bashi da gata ne shiyasa ake tsare dashi>>Inji Sarkin Yakin Sunnah

Sarkin Yakin sunnah ya bayyana cewa Sheikh Abduljabbar bashi da gata ne shiyasa aka daureshi.

Yace da yana da gata da tuni an sakoshi.

Ya kawo misalin wadanda suka yi abubuwan da suk fi na Abduljabbar muni amma ba’a musu irin hukuncinsa ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Murja Kunya ta bar Sheikh Salihu Zaria ta koma son Imam Junaidu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *