Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Nafi son yin mà’àmàlà da matan Arewa saboda sun fi na kudu tsafta da Rufawa mutum Asiri>>Inji VDM

Tauraron fafutuka, VDM ya bayyana cewa, ya fi son yin ma’amala da matan Arewa.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa dake yawo a kafafen sada zumunta

Yace dalilinsa shine su matan Arewa sun fi na kudu tsafta da kuma rufawa mutum Asiri, basa zuwa suna tone-tone.

@lordashore

On behalf of common sense and decency, I want to apologise to #Arewa women for the deeply disrespectful comment attributed to #VDM . To suggest that Northern women are “silent” or defined by anyone’s personal claims is false, insulting, and unacceptable. Arewa women are known for dignity, strength, intelligence, values, and self-respect — not as props in anyone’s reckless commentary. Silence is not consent. Privacy is not weakness. And no woman’s worth is defined by another person’s mouth. That statement does not represent Nigerian men, Nigerian values, or the respect our women deserve. To the women of Arewa: You deserve honour, not stereotypes. Respectfully said. #lordashorenigeria #arewa__tiktok #fyp

♬ heehhee laughs – FANGON UNIT PLATFORM ug🇺🇬

Saidai dan kudu ma’abocin Tiktok me sunan Lordashore ya kare matan Arewan inda yace mutanen kirkine basa wancan abin da VDM yake zarginsu.

Karanta Wannan  Ba wanda yake da hujja kan mijina (Abacha) ya saci kuɗin Najeriya, kuma bai soke zaɓen Abiola ba – in ji Maryam Abacha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *