Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wasu daliban Makaranta ke waka suna gayawa shugaba Tinubu kalaman da basu kamata ba

Wannan Bidiyon wasu dalibau ne da suke waka suna cewa Tinubu Ole.

Watau Tinubu Barawo.

An ga Malamarsu a tsakiyarsu a yayin da suke wannan wakar, watau alamar dai ita ta koya musu.

Lamarin dai ya dauki hankula inda akaita Allah wadai da neman a kama malamar.

Karanta Wannan  Ya kamata Tinubu ya janye ƙudurin dokar haraji - NLC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *