Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Darika na fadar La’ilaha illallah ne saboda da larabci ake fada basu san abinda take nufi ba>>Inji Baffa Hotoro

Baffa Hotoro ya bayyana cewa, ‘yan Darika na fadar La’ilaha ilallah ne saboda da Larabci ake fada kuma basu san me hakan ke nufi ba.

Ya bayyana hakane a wani karatunsa.

Yace da sun san ma’anar abinda ake fadi da ba zasu fada ba.

Karanta Wannan  An kaddamar da shafin Yanar gizo na masoya Shugaba Tinubu, da ke da ra'ayin sake zabensa a 2027 duk wanda ke da ra'ayi yana iya zuwa yayi rijista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *