Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda matasa a jihar Kebbi suka fito gangami dan neman EFCC ta saki Abubakar Malami

Matasa a jihar Kebbi sun fito gangami dan neman EFCC ta saki tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami da take rike dashi.

An ga matasan dauke da kwalaye mau dauke da rubutun nuna goyon baya ga Abubakar Malami.

EFCC dai ta kama Abubakar Malami ne bisa zargin almundahanar kudade masu yawa ciki hadda na Abacha da aka kwato.

Karanta Wannan  Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *