Saturday, December 20
Shadow

Kalli yanda Kokawa ta kaure tsakanin wasu ‘yansandan Najeriya saboda Tsire da Shawarma

Wannan wasu ‘yansandan Najeriya ne da rahotanni suka bayyana cewa Tsire da shawarma ya hadasu fada

An gansu suna ta kowa inda mutane suka tsaya suna kallonsu.

Wanda suka shaida abin sun ce tsire da shawarma ne suka hada fadan.

Karanta Wannan  Buhari har yayi Mulkinsa ya gama bai kama kowa ba, kuma baisa a kama kowa ba>>Inji Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *